Kananan Labarai

Kananan Labarai

Lokacin da shugabanni za su kwashe kudin kanannan hukumomi ya wuce – Gwamna Lalong

Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya bayyana cewa lokacin da shugabannin kananan hukumomin jihar za su kwashe kudaden kananan hukumominsu su azurta ka

Ya cire hakoran yayan budurwarsa

An gurfanar da wani saurayi da abokinsa a gaban Kotun Lardi ta Shari’ar Musulunci da ke Gyadi-Gyadi a birnin Kano bisa zarginsu da cire hakoran yayan

’Yan sanda sun kama masu satar mutane a Adamawa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Adamawa ta kama wasu mutum hudu da ake zargi da satar mutane domin su amshi makudan kudi daga ’yan uwansu a matsayin fansa.

‘Za mu yi amfani da masu unguwanni domin samar da tsaro a Rigasa’

Shugaban Riko na karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna, Dokta Ibrahim Yusha’u ya ce majalisarsa da gwamnatin jihar za su yi amfani da masu unguwanni da

Kwamishinan ’Yan sandan Yobe ya bukaci matasa su tallafa wa tsaro

Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Yobe Mista Markus K. danladi ya bukaci matasan jihar su fito a dama da su waken ba da gudunmawarsu a harkokin tsaro musa