Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya nada shugabannin NNPC da NCC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Dokta Emmanuel Ibe Kachikwu a matsayin Babban Manajan Daraktan Kamfanin Mai na kasa (NNPC) da kuma Farfesa Umar

Duk maniyyatan da suka biya kudi a Filato za su tafi aikin Hajji – Sheikh Jingir

Amirul Hajji na Jihar Filato kuma Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Sani Yah

dan Hisba ya datse yatsun manomi a Jigawa

Wani dan Hisba a karamar Hukumar Kaugama da ke Jihar Jigawa ya sanya gatari ya datse yatsun hannun wani manomi saboda zarginsa da yi masa barna a gona

Sojoji na ci gaba da samun nasara a kan Boko Haram

Rundunar Sojin Najeriya ta Bakwai ta samu nasarar kubutar da mutum 178 da suka hada da mata da yara da kuma tsofaffi, da suke hannun ’yan Boko Haram n

Kotu ta tsare matashi bisa zargin yi wa ’yar firamare ciki

Wata kotun majistare da ke Suleja a Jihar Neja ta ba da umarnin tsare wani matashi mai suna Emmanuel Jatau, bisa zargin yi wa wata ’yar shekara 12 da