Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ganduje ya bukaci gwamnati ta hana fasa-kwauri

Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta kawar da ayyukan fasa-kwauri domin masana’antun kasar nan sun farfado t

Abin da ya sa muka rufe tafsiri a asirce – Sheikh dahiru Bauchi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi ya ce ba su kira taron rufe tafsirin bana a bainar jama’a ba ne saboda shawarar da

El-Rufa’i ya zabi kwamishinoni 13

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufaii, ya zabi mutum 13 don zama kwamshinoni a gwamnatinsa. Wata wasika da ya aike ga Shugaban Majalisar Dokokin

Sojoji sun kama durum din fetur 4000 da za a kai wa Boko Haram

Rundunar Sojojin Saman Nijeriya ta bayyana cewa ta dakile wani yunkuri na kai wa mayakan Boko Haram man fetur bayan da ta tare hanyar da ake kai musu

An kashe Bafulatani da dansa kuma an sace ’ya’yansa mata

Wasu mahara da ake zargin sun fito ne daga dajin Kweri a iyakar Abuja da Kaduna, sun kashe wani Bafulatani mai suna Alhaji Buba Bollowa da dansa a gid