…’Yan banga sun kashe ’yan uwa uku a Lambata
An zargi wasu ’yan banga da harbe wasu ’yan uwa uku da suka je cin kasuwar garin Lambata da ke karamar Hukumar Gurara ta Jihar Neja a kan babur daya.
Kananan Labarai
An zargi wasu ’yan banga da harbe wasu ’yan uwa uku da suka je cin kasuwar garin Lambata da ke karamar Hukumar Gurara ta Jihar Neja a kan babur daya.
Babban Hafsan Sojin Najeriya Manjo Janar Tukur Buratai ya gudanar da wani gagarumin garambawul a rundunar sojin kasar nan, inda aka yi wa janar 94 sau
A ranar Alhamis din makon jiya ne Babbar Kotun Majistare ta Hudu da ke Katsina ta bayar da umarnin tsare shugaban makarantar firamare ta Ganuwa da ke
Hukumar Alhazai ta Jihar Neja ta horar da mutanen da za su horar da masu koyar da maniyyata Hajjin bana 75 da suka hada da jam’in kula da alhazai na k
Jagorar kungiyar ’yan uwa Musulmi mabiya Shi’a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky ya ce rigimar da ke ci gaba da faruwa a tsakanin Falasdinawa da Yahu