Kananan Labarai

Kananan Labarai

Rashin fahimtar Hadisi ake haihuwar ‘ya’yan da ba a iya kula da su – Hakimi

Hakimin Unguwar Shanu kuma Falakin Zazzau Alhaji Ibrahim Abba-Kura ya ce rashin fahimtar Hadisin Manzon Allah (SAW) a kan haihuwa ne ya jifa wasu ’yan

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram masu shigar mata

Umarnin da Hafsan Hafsoshin Sojin kasa Manjo Janar Tukur Yusuf Buratai ya bayar cewa sojoji su rika kai hari ga mayakan Boko Haram, maimakon su jira s

Wani ministan Jonathan ya saci kusan Naira tirilyan daya da rabi – Oshiomhole

Manyan jami’an kasar Amurka sun shaida wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari a makon jiya cewa wani minista a gwamnatin Goodluck Jonanathan shi kadai ya s

‘Sojoji na yi wa rayuwata barazana a Gombe’

Sakataren Jin dadi da Walwala na Jam’iyyar APC reshen Jihar Gombe, Muhammad Sunusi Ataka, ya yi zargin cewa an tura sojoji suna yi wa rayuwarsa baraza

Yadda aka gudanar da bukukuwan Sallar bana

Daga Salihu Makera da Tijjani Usman Bello, Maiduguri da Sani Gazas Chinade, Damaturu da Umar Akilu Majeri, Dutse da Amina Abdullahi, Yola da Jabiru A.