Kananan Labarai

Kananan Labarai

Cutar kurkunu na addabar mutane a Jihar Nasarawa

Mazauna kauyen Wakama da ke Yankin Akun a karamar Hukumar Nasarawa-Eggon a Jihar Nasarawa sun yi kira ga gwamnatin jihar ta kai musu dauki don kawo ka

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya Aminu Saleh ya rasu

Allah Ya yi wa tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya  a lokacin mulkin Janar Sani Abacha, wato Alhaji Aminu Saleh (Wamban Katagum) rasuwa bayan ya y

Ba zan rushe shugabannin kananan hukumomi ba – Gwamna Badaru

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ya ce ba zai rushe zababbun shugabannin kananan hukumomin jihar da aka zaba lokacin tsohuwar gwa

Ya bukaci matasa su ba da gudunmawa kan tsaro a kasar nan

Shugaban Kwamitin Wa’azin Matasa na kasa na kungiyar Jama’atu IzalatilBidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Ustaz Muhammad Murtala Idris Malwaya bukaci m

Majalisar Jihar Nasarawa ta kafa kwamiti kan tsaro

Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa ta kafa wani kwamiti da ya kunshi dukkan shugabannin majalisar don yin la’akari da yanayin tsaro a jihar. Kafa kwamit