Kananan Labarai

Kananan Labarai

An sace tsohuwar ’yar Majalisar Jihar Nasarawa

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun sace tsohuwar ’yar majalisar Jihar Nasarawa daga Akwanga ta Kudu kuma tsohuwar shugabar marasa rinj

Ya karya hannun matarsa a kan kunu

Wani magidanci mai suna Muhammed Bello da ke kauyen Sabulari a karamar Hukumar Dutse a Jihar Kaduna ya karya hannun matarsa mai suna Safara Muhammed B

Filato: An shawarci al’umma su guji shan gurbataccen ruwa

Shugaban karamar Hukumar Langtang ta Arewa a Jihar Filato Mista Dan Dul ya shawarci al’ummar karamar hukumar da ta jihar su rika tsabtace muhalli, kum

’Yan fashi sun kwace motar Kakakin Gwamnan Jigawa

Kwanaki biyu da nada tsohon Editan jaridar Aminya mukamin Kakakin Gwamnan Jihar Jigawa Malam Bello Muhammad Zaki, ’yan fashi da mukami sun tare shi a

Gyaran Najeriya: Ba dabo Buhari zai yi ba – Ben Bruce

Sanata mai wakiltar Bayelsa ta Gabas a Majalisar Dattawa Sanata Ben Murray Bruce, ya ce ya kamata ’yan Najeriya su fahimci cewa Buhari mutum ne suka z