Kananan Labarai

Kananan Labarai

Boko Haram: Ma’aikatan Bankin FMB daga Arewa maso Gabas sun kai tallafi

Ma’aikatan Bankin Bada Rancen Gina Gidaje na kasa (FMB) ’yan asalin jihohin Arewa maso Gabas da ke fama da masu tada kayar baya sun bayar da tallafin

Tankar mai ta kone gidaje 11 a garin Dabai

Wata tankar dakon man fetur ta kone gidaje 11 ta kuma kashe mutum biyar tare da jikkata wasu mutum shida. Hadarin ya faru ne a lokacin da tankar ta fa

Azumi: Hasbahta kama samari gandaye 38 a Kano

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama matasa 38 wadanda ba sa yin azumi a kananan hukumomi biyu na jihar a cikin kwana goma na farkon azumi.  Sama

EFCC ta sanya Kwankwaso zaman kulle – Lauyansa

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta tilasta wa tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso zaman kulle a gidansa tar

Masu mu’amala da miyagun kwayoyi na karuwa a sansanonin ’yan gudun hijira

Wani bincike da Asibitin Kula da Lafiyar kwakwalwa ta Tarayya da ke Maiduguri ya yi ya gano cewa ana samun karuwar matasa masu tu’ammali da miyagun kw