An yi wa malami duka tare da tsare shi kan ladabtar da daliba
Malamin yana waiwayawa sai ‘yan uwanta suka hau shi da duka.
Kananan Labarai
Malamin yana waiwayawa sai ‘yan uwanta suka hau shi da duka.
Ana sa ran dawowar Shugaban Kasar Abuja ranar Talata.
Ya ce kamata ya yi a fara amfani da harsunan gida musamman wajen koyarwa.
Gwamnan ya ziyarci sojojin da ke jinya a Asibitin Ibrahim Badamasi Babangida a Minna.
Ya zuwa yanzu dai ba a san musabbabin tashin gobarar ba.