Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya kashe abokinsa a kan budurwa

Wani matashi mai suna Guda Amadu ya kashe abokinsa Mustapha Muhammad a kauyen Dau da ke karamar Hukumar Warawa a Jihar Kano a ranar Litinin da ta gaba

’Yan Boko Haram sun kashe mutum 51 a kauyukan Yobe da Borno

’Yan sanda a Jihar Borno sun tabbatar da cewa ’yan bindiga da ake zargin ’yan Boko Haram ne sun harbe akalla mutum 42 a harin da suka kaddamar a Biu d

Makarantar Islamiyya ta Nurul-Huda ta tallafa wa marayu a kauyen Giri

Shugabannin Makarantar Islamiyya ta Nurul-Hudda da ke kauyen Giri da ke yankin Gwagwalada a birnin tarayya Abuja sun bayar da zannuwa da yadiddika ga

Hisba ta kama mutane ‘aljannu’

Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kama wasu mutum biyu bisa zarginsu da laifin yaudarar mutane ta hanyar bayyana kansu a matsayin aljanu suna karbar kudi

Gwamnatina ba za ta lamunci sakaci da aiki ba – Tambuwal

Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya kai ziyarar ba-zata a Asibitin kwararru na Murtala Muhammad da ke Sakkwato da dare ranar Lahadi