Kananan Labarai

Kananan Labarai

Musulmi su ne matsalar kansu – Dokta Gumi

Sanannen malamin addinin Musulunci nan Dokta Ahmad Abubakar Gumi ya ce Musulmi su ne matsalar kansu da kansu ba wani ba a kasar nan, domin duk inda ak

Gwamna Lalong ya bukaci Fulani da Berom su maida wukarsu kube

Gwamnan Jihar Filato Simon Bako Lalong ya bukaci al’ummar Fulani da Berom su mayar da wukarsu kube ta hanyar kawo karshen kashe-kashen da suke yi wa j

Kwamadan ’yan sintiri ya hallaka a tagwayen hare-haren Boko Haram

Wasu tagwayen hare-haren kunar bakin wake da aka kai a garin Potiskum da ke Jihar Yobe sun yi sanadiyyar hallaka rayukan mutum takwasa ciki har da ’ya

Bin doka da oda ne zai yi maganin gobarar tanka a Legas – Shugaban kungiyar RTEAN

Shugaban kungiyar Masu Motocin Haya reshen Jihar Legas (RTEAN), Alhaji Muhammad Musa Maitakobi ya ce dole sai direbobi sun bi dokar tuki sannan za a i

Wata malamar sakandare a Abiya ta hadu da fushin iyayen yarinya

A Jihar Abiya, wasu iyalai sun lakada wa wata malamar makarantar Sakandaren Ozar duka. Malamar da ke yankin Asa, karamar Hukumar Ukwa ta yamma ta gamu