Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dubun wani dan fashi da makami ta cika a Benin

kungiyar ’yan banga tare da hadin gwiwar Fulani makiyaya na yankin Ologbo sun samu nasarar kame wani gagararren dan fashi da ya addabi matafiya da mas

Kisan Farfesa Falaki: Iyalansa sun ce suna da ja kan rahoton ’yan sanda

Iyalan marigayi Farfesa Ahmad Mustapha Falaki sun bayyana rahoton da Ruundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta fitar cewa tana tuhumar wasu jami’anta shida

Matan da suda yi wa wata kazafi sun fara zaman daso na mado biyu

dotun Lardi ta Shari’ar Musulunci da de Dutse a karkashin Mai shari’a Yahaya Ibrahim Yayari ta tusa wasu mata biyu Nana Yadubu da Fati Madadi zaman da

An fara kama gidan rediyon BBC ta wayar salula a Najeriya

Masu amfani da wayar salula a Najeriya sun fara kama gidan rediyon BBC, Landan cikin harsunan Ingilishi da Hausa. Wata sanarwa da gidan rediyon BBC ya

Ya bukaci Musulmi su yi himma don cin gajiyar falalar Ramadan

Tsohon Limamin Sojoji Malam Abubakar Atiku, Walin Kalgo ya nemi Musulmi, su tashi tsaye su nemi falalar da ke cikin watan Ramadan ta hanyar kyautata m