Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sakon azumin Ramadan: Buhari ya nemi ’yan Boko Haram su ajiye makamansu

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ’ya’yan kungiyar Boko Haram su ajiye makamansu su dawo ga koyarwar Musulunci na gaskiya. Shugaba Muhammadu Bu

Bam din Boko Haram ya hallaka mutum 20

Akalla mutum 20 ne suka rasu a wata fashewar bam da ta faru a karamar Hukumar Monguno da ke cikin Jihar Borno. Harin ya zo ne bayan da daruruwan mutan

Jama’atu ba ta kyauta mana ba – ’Yan Shi’a

Gidauniyar Shi’a ta Rasulul A’azam (RAAF) da ke Kano ta bukaci kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta rika adalci a jagorancin da take yi ga sauran kungiyo

Duk wanda ya sake kisan kai a Kaduna za a kashe shi – El-Rufa’i

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i ya gargadi jama’ar jihar cewa gwamnati ba za ta sake amincewa da kashe-kashen da ke faruwa a wasu yankunan

Mutum miliyan biyar na fama da cutar yanar ido

Mataimakin Shugaban Sashin Kula da Cututtukan da ba a fiye damuwa da su ba a Jihar Sakkwato, Alhaji Muhammad Hadi ya ce kimanin mutum miliyan biyar ne