Kananan Labarai

Kananan Labarai

Izala ta tura malamai 485 don gudanar da tafsiri a bana

Shugaban Majalisar Malamai ta Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya ce kungiyar a matakin kasa ta

An kaddamar da Kotun Ta fi-da-gidanka kan tsabtace muhalli a Nasarawa

Babban Jojin Jihar Nasarawa Mai shari’a Suleiman Umaru Dikko ya kaddamar da Kotun Tafi-da-Gidanka kan tsabtace muhalli a Jihar Nasarawa. A jawabinsa M

Jama’atu ta gargadi malamai a kan sukar juna a lokacin Tafsiri

kungiyar Jama’atul Nasril Islam ta kasa (JNI) ta gargadi malaman da za su gudanar da wa’azi lokacin Tafsirin watan Ramadan na ban kan su guji sukar ju

Makarantar Hadda ta Gidauniyar Sheikh dahiru Bauchi ta yaye dalibai 30

Makarantar Haddar Alkur’ani da Gidauniyar Sheikh dahiru Usman Bauchi ta bude a Minna ta yaye fiye da dalibai 30 da suka haddace Alkur’ani. Bikin walim

Uwargidan Shugaban kasa ta tallafa wa wadanda harin bam ta ritsa da su a Yola

Uwargidan Shugaban kasa Hajiya A’isha Buhari ta kai agaji ga wadanda harin bam ya rutsa da su da suke kwance a asibitin tarayya (FMC) da ke Yola a Jih