Kananan Labarai

Kananan Labarai

Akwai ’yan Najeriya sama da 7,000 da ke aiki a Qatar

Ayyukan da suke yi sun hada da likitanci da injiniyanci da harkar gine-gine.

Shekara 61: Kasashen duniya sun taya Najeriya murna

Shugabannin kasashen sun yi Najeriya fatan alheri da kuma samun ci gaba.

Coronavirus: Karin mutum 19 sun mutu a jihohi 12 — NCDC

Coronavirus ta ci gaba da yi wa ‘yan Najeriya dauki dai-dai.

Dan Majalisa na cikin masu daukar nauyin IPOB —Buhari

Ya ce gwamnati za ta magance korafe-korafe, amma za ta muttsiye masu tayar da fitina.

Buhari ya sa a hukunta masu boye kayan abinci

Duk da yawan abincin da ake nomawa a Najeriya, farashi na tashin gwauron zabo.