Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shigo da motocin kasaita: Kwastam ta dakile masu zagon kasa

Rundunar Kwastam ta FOU shiyya ta ‘A’ da ke Ikeja a Legas, ta yi nasarar dakile shirin zagon kasa ga tattalin arzikin Najeriya da wani dan kasar Leban

Gobarar Tankar Mai A Legas: kalubale Ga Gwamna Ambode

Bala’in gobara da ke aukuwa a kai-a kai a sassan Jihar Legas, da ke jaza asarar rayuka da dukiyoyi masu yawan gaske ya zama babban kalubale ga sabuwar

Ya dura wa ’yarsa guba don ya kashe ta

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta kama magidanci bisa zargin yunkurin kashe ’yarsa mai kimanin wata biyu da haihuwa ta hanyar shayar da ita guba. Bay

‘Gwamnatin Buhari za ta dawo da martabar kasar nan’

Shugaban karamar Hukumar Kura a Jihar Kano Alhaji Basiru Abubakar Turaki ya ce gwamnatin Muhammadu Buhari za ta dawo da martabar kasar nan duk da cewa

Tallafin rigakafi: Gwamnatin Yobe ta yaba wa Gidauniyar Bill Gate da ta dangote

Gwamnatin Jihar Yobe ta yaba wa Gidauniyar Bill and Bilinda Gate da ta dangote dangane da hobbasar da suke yi wajen kawo karshen yaduwar cututtukan da