Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mu’assasatul Tarbiyyatil Islamiyya ta yaye dalibai

Makarantar Mu’assasatut Tarbiyyatil Islamiyya da ke Madinatu Irshad a Unguwar Zumrah, Suleja a Jihar Neja ta yi bikin yaye dalibanta karo na uku inda

Direbobin J5 sun koka da yawan fashi a hanyar kwoi zuwa Jere

kungiyar Direbobin Motocin J5 ta koka kan yawan fashin da ake yi wa ’ya’yanta a hanyar da tashi daga Kwoi da Jere a Jihar Kaduna a hanyarsu ta zuwa Le

Na yafe wa wadanda suka tsige ni – Nyako

Tsohon Gwamnan Jihar Adamawa Admiral Murtala Hammayero Nyako ya ce ya yafe wa masu hannu a tsige shi daga kujerar Gwamnan Jihar a bara. Admiral Murtal

Majlisun jihohi sun zabi shugabanninsu

Majalisun dokoki na jihohi sun zabi sababbin shugabanninsu a ranar Talatar da ta gabata domin jan ragamarsu na shekara hudu masu zuwa. A Jihar Adamawa

dankwambo ya nada Mukaddashin Sakataren Gwamnati

Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo ya nada Mista James Pisagih, a matsayin Mukaddashin Sakataren Gwamnatin Jihar. Wata takarda da aka