Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hadarin tankar mai ya ci mutum 70 a Anacha

Wata tankara mai da ta kife a garin Anacha da ke Jihar Anambra ta yi sanadiyyar hallakar mutum 70 tare da raunata da dama da kuma asarar dukiya ta mil

Matasa sun kashe Kofur din da ya kashe matashi a Gombe

A ranar Talatar da ta gabata ne aka samu hatsaniya tsakanin wani dan sanda mai mukamin Kofur mai suna Adamu Abba da wani mai Keke NAPEP a unguwar Tudu

An kama karuwai dubu uku a Abuja

Kwamitin Musamman kan Tsabtace Birnin Abuja da Kula da shi ya kama kimanin karuwai dubu uku a cikin kwana casa’in a Abuja. Wata sanarwa da ta fito dag

Sojoji sun mammari wanda ya tattaki daga Legas don Buhari saboda ya ki keta dokar hanya

Wasu sojoji uku a cikin motoci biyu da cunkoson ababen hawa ya rutsa da su a kan titi, sun azabtar da Sulaiman Hashim wanda ya yi tattaki daga Legas z

Masarautar Gwandu za ta taimaka game da karbar katin zama dan kasa

Masarautar Gwandu da ke Jihar Kebbi ta sha alwashin ba da tata gudunmawa wajen wayar da kan jama’a kan muhimmancin karbar katin shaidar zama dan kasa.