Kananan Labarai

Kananan Labarai

Malaman Kwalejin Kimiyya ta Kaduna na shirin shiga yaji

Malaman Kwalejin Kimiyya da kere-kere ta Kaduna sun yi barazanar shiga yajin aiki matukar mahukuntan kwalejin ba su magance wasu matsalolinsu ba. Shug

Ba ni da ko Dala daya a kasar waje – Nyako

Tsohon Gwamnan Jihar Adamawa Admiral Murtala Nyako (mai ritaya) wanda ya dawo Najeriya daga gudun hijirar da ya yi a bara, ya ce bai mallaki ko da Dal

Ana zaman dar-dar kan dakatar da Hakimi a yankin Gassol

Ana zaman dar-dar a garin Tella da ke karamar Hukumar Gassol a Jihar Taraba sakamakon dakatar da Hakimin yankin Jiddawo wanda wani bangare ne na garin

Sun bukaci sabon Gwamnan Filato ya gyara hanyoyin Jos

Direbobin babur mai kafa uku da aka fi sani da Keke NAPEP a karamar Hukumar Jos ta Arewa da ke Jihar Filato sun bukaci sabon Gwamnan Jihar Barista Sim

Masari ya umarci a rufe asusun jihar a bankuna

Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayar da umarnin rufe asusun banki na jihar da na kananan hukumomin jihar. Gwamna Masari ya bayar d