Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ana tuhumar magidanci da leken matar aure tana wanka

An gurfanar da wani magidanci mai suna Ibrahim M. Gezawa a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke Fagge a birnin Kano bisa zarginsa da laifin leka wata

El-Rufa’i ya nada Sakataren Gwamnatin Jihar Kaduna

Sabon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rura’i ya nada wasu manyan mukarraban gwamnatinsa a shekaranjiya Laraba. Wata sanarwa da El-Rufa’i ya sanya

Yadda matsalar man fetur ta jefa jama’a cikin mafi munin kunci

Matsalar karancin mane fetur da aka fuskanta a karshen makon jiya da wannan mako da har yanzu ake fuskantarta ta jefa jama’ar kasar nan a mafi kuncin

Boko Haram sun sake kashe mutum 10 a Adamawa

Mayakan Boko Haram sun sake kashe mutum 10 a kauyen Kwamda-Kobla da ke karamar Hukumar Madagali a Jihar Adamawa a hari na biyu da suka kai karamar huk

‘Rashin haihuwa ya sa ni sace jariri’

Wata mata mai kimanin shekara 30 da ta shiga komar ’yan sanda a Jihar Kano bisa zargin sace wani jariri dan kwana daya da haihuwa a garin Gwarzo cikin