Kananan Labarai

Kananan Labarai

Lamido ya bar Sakataren Gwamnati da mika mulki a Jigawa

Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya mika ragamar mulkin jihar ga Sakataren Gwamnatin Jihar Alhaji Alhaji Lawan Abdu babura, a matsayin Mukaddas

’Yan Sara-Suka sun addabi Zamfara

Mazauna Gusau babban birnin Jihar Zamfara sun koka kan yawan kashe-kashe da matasa ’yan Sara-Suka da suka dauki hakan sana’a ke yi a halin yanzu. Lama

An kashe mutum biyu tare da sace shanu 200 a gonar tsohon Sakataren Gwamnatin Adamawa

Mutum biyu sun rasa rayukansu a lokacin da barayi suka shiga gonar tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Adamawa Cif Kobis Ari Thimnu inda kuma suka sace s

‘Yadda mata ’yan Boko Haram suka hilace mu’

A makon jiya ne mutanen Maiduguri suka yi yammaci da jin kararrakin bama-bamai da bindigogi a Barikin Sojoji na Giwa,, lokacin da sojojin suka yi ta b

Matasan darikar kadiriyya Nasiriya sun nemi hukuma da malamai su kawo karshen cin zarafin Annabi a kasar nan

Matasa mabiya darikar kadiriyya Nasiriya a Jihar Sakkwato sun nemi hukumomin Najeriya da malaman addinin Musulunci da ke kasar nan su yi hobbasa don k