Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hukumar NEMA za ta ziyarci kananan hukumomin da Boko Haram ta yi barna

Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta kasa (NEMA) ta ce nan bada dadewa ba jami’anta da hadin gwiwar jami’an tsaro, za su fara ziyarar kananan hukumomin

Dambe da direban Gwamna: An tsige shugaban masu rinjaye a Zamfara

’Yan Majalisar Dokokin Jihar Zamfara sun tsige Alhaji Salisu Musa Tsafe daga Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar saboda dambacewar da suka yi da babban

Ana shirin korar ma’aikatana kananan hukumomi kan kin zaben PDP a Taraba

Ma’aikatan kananan hukumomin Jihar Taraba sun yi zargin cewa gwamnatin jihar ta dauko hanyar korar wasu daga cikinsu bisa zargin cewa ba su zabi Jam’i

Rikicin dan majalisa da Direban Gwamnan Zamfara ya dauki sabon salo

A sakamakon rigimar da ta faru tsakanin Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, Alhaji Salisu Musa da Direban Gwamna Alhaji Idris Ga

Matashi ya mutu a artabu da ’yan sintiri

A ranar Lahadin makon jiya ne wani matashi mai kimanin shekara 27 mazaunin Unguwar Kurna a karamar Hukumar Dala ya rasa ransa sakamakon rikici a tsaka