Kananan Labarai

Kananan Labarai

Martabar Najeriya ta dawo a idon duniya – Blair

Tsohon Firayi Ministan Biritaniya, Tony Blair ya ce martabar Najeriya ta dawo a idon duniya, sakamakon yadda aka gudanar da zabe a kasar nan. Mista To

Zai biya matarsa diyyar Naira miliyan 40 don harbinta da kanjamau

A ranar Larabar makon jiya ne Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kasuwar Kurmi a birnin Kano ta umarci wani mutum da tsohuwar matarsa ta yi kararsa cewa y

Dubun wasu ’yan ta’adda ta cika a Gombe

Rundunar ’Yan sandan Jihar Gombe ta yi nasarar kama wasu matasa da ake zargin sun shahara wajen kashe-kashe inda a karshen makon shekaranjiya aka zarg

Jami’ar dan Fodiyo ta yaye likitoci 52

Jami’ar Usman dan Fodiyo da ke Sakkwato ta yaye likitoci 52 a wani bikin da aka gudanar a babban dakin taro na jami’ar a ranar Talatar makon jiya. A j

Rikicin ’yan Shi’a da mutanen Gyallesu ya ci mutum daya

Artabu da aka yi a tsakanin ’yan Shi’a mabiya Sheikh Ibrahim Zakzaky da mazauna Unguwar Gyallesu da ke yankin Tudun Wadan Zariya a Jihar Kaduna a rana