Taurin bashi: An yanke wutar gidan gwamnati da ma’aikatu 51 a Taraba
Kamfanin Samar da Wutar Lantarki da ke Yola ya yanke wutar lantarki na gidan gwamnatin Jihar Taraba da ke Jalingo saboda gwamnatin ta kasa biyan kudin
Kananan Labarai
Kamfanin Samar da Wutar Lantarki da ke Yola ya yanke wutar lantarki na gidan gwamnatin Jihar Taraba da ke Jalingo saboda gwamnatin ta kasa biyan kudin
A ranar Litinin makon jiya ne aka zargi wata mace mai suna A’isha Aliyu mai kimanin shekara 27 da take zaune a Unguwar Babban Dodo cikin birnin Zariya
Rundunar Sojin Najeriya ta sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 a Maiduguri fadar Jihar Borno sakamakon yunkurin kai hare-haren da ’yan Boko Haram suka
Wata kotun Majistare da ke Zungeru a birnin Kano ta bayar da umarnin a tsare wani matashi mai kimanin shekara 25 bisa zarginsa da laifin yi wa mahaifi
Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci Shugaban kasa