Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kori wani dan sanda kan laifin fyade

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta tube kakin wani jami’inta bisa kama shi da laifin fyade dumu-dumu. Makonni biyu da suka gabata ne aka kama dan sand

Alhaji Widi dantijjani ya kwanta dama

Allah Ya yi wa fitaccen dan kasuwar nan, Alhaji Muhammadu Usman wanda aka fi sani da Widi dantijjani rasuwa a gidansa da ke Sabo Yaba, Jihar Legas. Al

An kama mai mata shida a Kano

Hukumar Hisba a karamar Hukumar Tarauni a Jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargi da auren mata shida a Unguwar Hotoro da ke birnin Kano. Da yake g

Sabon rikici ya ci mutum 11 a Jihar Filato

Akalla mutum 11 ne aka kashe tare da raunata wasu da dama a wani sabon hari da aka kai a kauyukan bat da Zakupang da Foron da ke karamar Hukumar Barik

Sojoji sun kama mai samar wa Boko Haram mai da abinci

Sojojin da ke fafatawa da mayakan Boko Haram sun samu nasarar kama wani mutum da ake zaton shi ne yake samar wa ’yan Boko Haram din da man fetur da ka