Kananan Labarai

Kananan Labarai

Boko Haram: Jihar Sakkwato ta kai tallafi ga jama’ar Yobe

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta kai tallafin kayayyaki ga al’ummar da suke fuskantar matsalar rayuwa sakamakon rikicin Boko Haram da ya kai su ga barin ya

Jami’ar Ahmadu Bello ta samu nasarar bunkasa irin shuka a bana

Shugaban Cibiyar Binciken Aikin Gona ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Muhammad Ishiaku ya ce, duk da matakin da Gwamnatin Tarayya ta dauk

Hadarin mota ya ci dogaran Sarkin Lafiya biyar

Wasu ma’aikatan fadar Mai martaba Sarkin Lafiya Alhaji Isah Mustapha Agwai su biyar sun rasu sakamakon wani mummunan hadarin mota da ya rutsa da su a

Izala ta taimaka wajen inganta karatun Alkur’ani a Najeriya – Sheikh Sa’idu Jingir

Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na Biyu na kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa kuma Sa’in kungiyar na kasa Sheikh Sa’i

Kotu za ta daura wa bazawara aure saboda mahaifinta ya gudu

Wata bazawara mai kimanin shekara 27 mai suna Maryam Habu daga kauyen Kwarra a karamar Hukumar Kiyawa a Jihar Jigawa ta gurfanar da mahaifinta a gaban