Kananan Labarai

Kananan Labarai

An gurfanar da dagaci kan rigimar fili

An gurfanar da Dagacin Shekar Maidaki da ke Jihar Kano Malam Badamasi Abdulkadir a gaban Kotun Lardi ta Shari’ar Musulunci da ke Nomansland da ke birn

Galibin cututtukan da suke addabar mutane daga dabbobi ake daukarsu – Likita

Wani likitan dabbobi kuma Shugaban kungiyar Ma’aikatan Kula da Lafiyar Dabbobi ta kasa reshen Jihar Yobe, Dokta Ahmed Ba’aba ya bayyana cewa kashi 70

Sheikh Musa Muhammad: Tauraro mai haskakawa ya fadi

A yammacin ranar Asabar da ta gabata ce Allah Ya karvi rayuwar Babban Limamin Masallacin kasa da ke Abuja, Sheikh Musa Muhammad, bayan ya yi gajeriyar

Da bahaushe Buhari zai fafata a shekarar 2019 – Babatope

Wani wakili a Kwamitin Amintattu Jam’iyyar PDP ta kasa Cif Ebenezer Babatope, ya ce Shugaba Goodluck Jonathan ba zai tsaya takarar a zaben shekarar 20

dan shekara 14 ya kashe budurwa wurin sayen burodi

Wani yaro dan shekara 14 mai suna Isma’ila Idris ya caka wa wata budurwa almakashi a wuya ta mutu lokacin da suke takaddama kan sayen burodi a garin B