Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jonathan ya bukaci a cire allunan tallarsa

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan, ya umarci a cire allunan da ke dauke da hotunansa na yakin neman zabe a sassan kasar nan. A wata sanarwa da Mai

A tallafa wa Buhari da addu’a – Gwamna Yari

Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’aziz Yari Abubakar ya nemi malaman kasar nan su gudanar da addu’a ta musamman ga zababben Shugaban kasa Janar Muham

An daure matar da ta saci Naira miliyan takwas shekara 266

An daure wata ma’aikaciyar fitaccen gidan abinci nan na Sweet Sensation, mai suna Oluremi Olayinka shekara 266, sakamakon samunta da laifin sace Naira

Arewa maso Gabas ce mafi koma baya a Najeriya – Ndume

dan Majalisar Dattawa mai wakiltar Borno ta Kudu, Sanata Ali Ndume ya ce yankin Arewa maso Gabas da ya kunshi jihohin Adamawa da Bauchi da Borno da Go

‘Yadda masu garkuwa da mutane suka gaza tafiya da ni’

Wani fitaccen dan kasuwa da ke karamar Hukumar Ribah a Jihar Kebbi Alhaji dan Musa Ribah, ya tsallake rijiya da baya a ranar Juma’ar da ta gabata baya