Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya bayyana yadda ya kashe ’yar shekara ta hanyar fyade

Matashin nan mai shekara 27 da ya shiga hannun ’yan sanda bisa zarginsa da laifin yi wa wata yarinya ’yar shekara biyu fyade har ta mutu a karamar Huk

dan kunar bakin wake ya hallaka a Potiskum

Wani dan kunar bakin wake da ake zaton dan kungiyar Boko Haram ne ya hallaka kansa tare da ji wa mutum rauni a lokacin da ya yi yunkurin kai hari ga w

An tsinci ’yar shekara tara da aka sato daga Katsina a Abuja

Wata yarinya mai kimanin shekara tara da haihuwa mai suna Maryam Adamu da ta ce ita ’yar unguwar Nasarawa ce a cikin birnin Katsina ta samu kanta a Ab

’Yan sanda sun kama wanda ya yi garkuwa da jikansa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta kama mutum uku da ake zargi da laifin yin garkuwa da wani yaro a garin Tudun Wada da ke jihar ciki har da wani kaka

Buhari na bukatar addu’a – Oladipo Diya

Tsohon Babban Hafsa a Fadar Shugaban kasa Janar Oladipo Diya ya ce zavavven Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo suna