Kananan Labarai

Kananan Labarai

Zawarawa sun fi kamuwa da ciwon zuciya

Wani bincike da aka gudanar a Amurka ya nuna cewa wadanda aurensu ya mutu sun fi kamuwa da ciwon zuciya fiye da takwarorinsu masu aure. Binciken wanda

Lubabatu I. Garba da Saddam Mohammed, Kano

Hankula sun fara kwantawa a garin Saminaka da ke karamar Hukumar Lere a Jihar Kaduna bayan da aka samu tashin hankali a Unguwar Abadawa da ke kusa da

Ana zarginta da yi wa kawarta asiri kan saurayi

Wata budurwa mai suna Habiba Abubakar ta gurfana a gaban Kotun Lardi ta Shari’ar Musulunci da ke Sabon Gari bisa zarginta da laifin yi wa kawarta asir

’Yan sanda sun harbi wanda ya saci akwatin zabe a Hadeja

’Yan sanda sun harbi wani mutun da ake zargin dan dabar siyasa ne inda ya samu munanan raunuka a daidai lokacin da ya yi kokarin sace akwatin zabe a m

Ya ba mata 1000 tallafi don murnar nasarar Buhari da Masari

Wani matashi mai suna Alhaji Nura Sani Kadaga da ke zaune a kofar Guga cikin garin Katsina ya ba mata dubu daya (1000) tallafi domin nuna jin dadi da