Hakimi ya zargi Ciyaman da keta masa haddi
Hakimin Bodor da ke Jihar Gombe, Alhaji Sale Tinka ya zargi shugaban kwamitin riko na karamar Hukumar Funakaye Alhaji Usman Ribadu da tsohon dan Majal
Kananan Labarai
Hakimin Bodor da ke Jihar Gombe, Alhaji Sale Tinka ya zargi shugaban kwamitin riko na karamar Hukumar Funakaye Alhaji Usman Ribadu da tsohon dan Majal
Allah Ya yi wa Sarkin Tafa da ke karamar Hukumar Kagarko a Jihar Kaduna Malam Adamu Sulaiman rasuwa. Garin Tafa wanda mahada ne na masu manyan motoci
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta cafke wani matashi bisa zarginsa da laifin boye wata budurwa tare da canja mata addini. Mutumin mai suna Momo, mazaunin
A ranar Talatar da ta gabata ne aka cika shekara daya da sace ’yan matan makarantar sakandaren Chibok da ake zargin mayakan Boko Haram da sacewa. ’Yan
Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta ce tana neman wani tsohon kwamishina a lokacin mulkin tsohon Gwamnan Kano kuma Ministan Ilimi Malam Ibrahim Shekara