Kananan Labarai

Kananan Labarai

Muna fata a gano ’yan matan Chibok a zamanin Buhari – Zanna Mustapha

Mataimakin Gwamnan Jihar Borno Alhaji Zanna Umar Mustapha, ya ce suna fata za a gano ’yan matan Chiboka da mayakan Boko Haram suka saci shekara guda d

Ya sanya wa jaririn da matarsa ta haifa a layin zabe sunan Janar Muhammadu Buhari

Wani magidanci da matarsa ta haihu a layin tantance masu zabe a Funtuwa Jihar Katsina ya sanya wa dan da aka Haifa sunan zababben Shugaban kasa Janar

Buhari gwarzon namiji ne – Gwamna Fayose

Gwamnan Jihar Ekiti, kuma wanda ya fi kowa caccaka da sukar zababben Shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari a cikin gwamnonin Jam’iyyar PDP ne ya fara f

An tsare wanda ake zargi da sace yaro da yin luwadi da shi

Wani maigadi a unguwar Shaho a garin Karmo da ke yankin Birnin Tarayya Abuja, mai suna Usman Idris ya gurfana a gaban Kotun Lardi ta Birnin Tarayya da

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram uku sun kama daya a Gombe

A ranar Lahadin da ta gabata ne sojoji a Jihar Gombe suka samu nasarar bindige wasu ’yan Boko Haram uku a dajin Dukku inda suka kama daya da ransa. Da