Kananan Labarai

Kananan Labarai

Masarautar Kano ta dakatar da Dagacin Kawo

Masarautar Kano ta bayar da sanarwar dakatar da Dagacin Kawo Malam Kabiru Garba da yayansa da kannensa shida wadanda dukkaninsu masu unguwanni ne a Ka

An raba gidajen sauro dubu 224 a karamar Hukumar Lere

Shugaban sashin kiwon lafiya na karamar Hukumar Lere a Jihar Kaduna Alhaji Muhammed Sa’adu Kagarko ya ce sun raba gidajen sauro dubu 224 da 779 a ciki

Matasan Gwallaga sun kafa kwamitin gyaran tarbiyya

Tun lokacin da Mai martaba Sarkin Bauchi Alhaji Rulwanu Suleiman Adamu ya ba da umarnin a kirkiro wani kwamiti da zai rika sa-ido sosai wajen gyaran t

Tallar Jonathan ta fusata Babangida

Tallar da gidajen talabijin suke yi ta yayata Shugaban kasa Goodluck Jonathan ta fusata tsohon Shugaban Mulkin Soja Janar Ibrahim Babangida, bayan da

Buhari ya tsallake waigin hana shi takara

dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC Janar Muhammadu Buhari ya tsallake waigin hana shi tsayawa takara, bayan da Babbar Kotun Tarayya d