Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jonathan da Buhari sun sake yarjejeniyar zaman lafiya

Manyan ’yan takarar Shugaban kasa a zaben gobe sun sake sanya hannu kan wata yarjejeniyar zaman lafiya a Abuja. Kwamitin Zaman Lafiya na kasa ne ya ts

Sarkin Musulmi ya shawarci Buhari da Jonathan su amince da sakamakon zabe

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya shawarci Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan da babban abokin takararsa Janar Muhammadu Buhari,

PDP za ta karbe Sakkwato da karfin tsiya – Bafarawa

Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Attahiru Bafarawa y ace Jam’iyyar PDP za ta yi amfani da karfin cin tuwo ta kwace mulki a jihar. Kuma ya ce bayan

Mun gudanar da taron kasa da kasa ne don gano asalin Hausawa – Farfesa Malumfashi

Malami a Sashin Nazarin Harsunan Najeriya na Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) Farfesa Ibrahim Malumfashi ya ce sashin ya shirya taron kara wa juna ilimi na

Kotu ta daure wanda ya aikata fyade shekara biyu

Kotun Lardi da ke garin Jiwa a yankin Birnin Tarayya, Abuja, ta yanke hukuncin daurin shekara biyu ga wani matashi, bayan ta same shi da laifin kutsaw