Kananan Labarai

Kananan Labarai

Zabe: Wanda ya ki ji ba zai ki gani ba -Rundunar sojoji

Babban Hafsan sojojin Najeriya Laftanar Janar Kenneth Minimah ya gargadi cewa duk wanda ya ki ji har ya nemi tayar da husuma a lokacin zabe to ba zai

An sako Sarkin Bukkuyum da aka sace a Zamfara

Mai martaba Sarkin Bukkuyum da ke Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Usman da wasu ’yan bindiga suka sace da dare a ranar Juma’ar da ta gabata ya samu kans

Shagari ya bukaci ’yan Najeriya su yi zabe cikin kwanciyar hankali

Bayan da aka yi ta yada jita-jitar cewa tsohon Shugaban kasa Alhaji Shehu Shagari ya rasu a ranar Lahadin da ta gabata, tsohon Shugaban kasar ya kira

Ku zabi shugabannin da za su yi muku adalaci – Sheikh dahiru Bauchi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi, ya bukaci ’yan daridar Tijjaniyya a kasar nan su fito su zabi ’yan takarar da suke

Har yanzu ba mu ga danmu ba –Mahaifiyar Mai kusumbin da aka sace

Fiye da kwana 50 da sace matashin nan mai suna Mudassir Mai kusumbi da wasu mutane suka zo har cikin gidansu a Unguwar Bachirawa a birnin Kano suka sa