Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan kunar bakin wake sun matsa da kai hare-hare a Maiduguri

’Yan kunar bakin wake sun matsa da kai hare-hare a kasuwanni da tashoshin mota a garin Maiduguri hedkwatar Jihar Borno, inda a cikin mako daya suka ha

Ta burma wa kishiyarta mai juna biyu wuka a ciki

Wata uwargida a Unguwar Gaida a karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano ta burma wa kishiyarta da ke dauke da juna biyu wuka a cikinta. Uwargidan mai su

2015: Ba ni da dan takara – TY danjuma

Tsohon Ministan Tsaro Janar Theophilus Yakubu danjuma ya ce ba ya da dan takara kuma ba zai nema wa Shugaba Goodluck Jonathan ko wani dan takarar Shug

Rikicin kabilanci: kura ta lafa a yankin Gassol

Al’amura sun fara komawa daidai a garin Tella da ke karamar Hukumar Gassol a Jihar Taraba inda aka samu tashin hankalin da ke da alaka da addini da ka

Ana zarginsa da kashe mai neman matarsa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta kama wani manomi mai suna Ahmed Magaji da ke garin Kabo a Jihar Kano bisa zarginsa da laifin kashe wani mai suna Ib