Boko Haram: Gwamna Kashim Shetima ya jinjina wa jami’an tsaro
Gwamnan Jihar Borno Alhaji Kashim Shetima ya jinjina wa jami’an tsaron Najeriya da Kamaru da Chadi kan kokarinsu na fatattakar mayakan Boko Haram masu
Kananan Labarai
Gwamnan Jihar Borno Alhaji Kashim Shetima ya jinjina wa jami’an tsaron Najeriya da Kamaru da Chadi kan kokarinsu na fatattakar mayakan Boko Haram masu
Sakamakon hare-haren Boko Haram da ke barazana ga daliban Jami’ar Jihar Adamawa (ADSU) da ke Mubi, Jami’ar Amurka a Najeriya (AUN) ta ba daliba 138 da
Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero da dan takarar Gwaman Jihar na Jam’iyyar APC Malam Nasir El-Rufa’i da Sheikh Ahmad Gumi na daga cikin
Sabon Sarkin Fawan Katsina Alhaji Usman Sa’idu ya ce barayin dabbobi musamman shanu suna kawo wa sana’ar fawa nakasu a kasar nan. Sarkin Fawan w
Rundunar ’yan sandan Abuja ta samu nasarar kwato shanu 201 daga hannun wasu da ake zargin barayin shanu ne bayan ta kai farmaki a maboyarsu da ke daji