Kananan Labarai

Kananan Labarai

dan Arewa ne zai iya magance matsalar Boko Haram – Rabaran Maina *Najeriya za ta tarwatse idan Jonathan ya lashe zabe – Malam dandada

Shugaban kungiyar Kiristoci ta kasa (CAN) reshen Jihar Bauchi Rabaran Joshua Ray Maina ya nuna damuwarsa game da yadda ake ci gaba da samun karuwar ha

An nada sabon Dagacin Kachi

Masarautar Dutse a Jihar Jigawa ta tabbatar da nadin Alhaji Haruna danbaba a matsayin Dagacin Kachi da ke yankin Kiyawa bayan tsige tsohon Dagaci Mala

Zan dawo da wadanda suka yi hijira daga masarautata – Sarkin Wase

Mai martaba Sarkin Wase da ke Jihar Filato Alhaji Sambo Haruna Muhammadu ya yi alkawarin cewa zai dawo da duk mutanen da suka yi gudun hijira daga mas

Za a ba matasa dubu biyar jari a Jihar Kebbi

Jami’in Asusun Rage Radadin Janye Tallafin mai a Jihar Kebbi Alhaji Sama’ila dankasa ya bukaci matasa su rungumi sana’o’in hannu domin dogaro da kai d

Ba zan ci mutuncin kowa ba – Buhari

dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC Janar Muhammadu Buhari ya ce ba zai ci mutuncin abokan adawa ba idan aka zabe shi a matsayin Shuga