Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jami’an tsaro ke ba wa bata-gari da bayanan sirri

Shugaban NSCDC ya ce jami’an tsaro da jama’ar gari ke ba wa bata-gari bayanan sirri.

Buhari ya ba sabbin gidajen rediyo da talabijin 159 lasisin fara aiki

Yanzu haka dai akwai kafafen yada labarai guda 625 a Najeriya.

Abin da ya sa muka takaita tattakinmu a Suleja – ’Yan Shi’a

Kungiyar ta ce ta dauki matakin ne don kauce wa shiga hjhakkin jama’a.

NDLEA ta kama ’yan mata masu dillancin kwayoyi

An bankado gidan da ake ajiye ‘yan mata suna karuwanci da sayar da kwayoyi.

Yadda sojoji suka fatattaki ISWAP a Sakkwato

Ana takaddama kan harin da aka kashe sojoji a Sakkwato.