Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yobe ta mika mutum 158 da ’yan Boko Haram suka sako ga iyalansu

Gwamnatin Jihar Yobe ta mika kimanin mutum 158 da suka hada da mata da yara da ’yan Boko Haram suka yi awon gaba da su a harin da suka kai a kauyen Ka

’Yan daba sun yi wa dan sanda duka a Majalisar Jigawa

Wasu matasan da ake zaton ’yan dabar siyasa ne sun ba wani sajen din ’yan sanda da aka sakaya sunansa kashi a harabar Majalisar Dokoki ta Jihar Jigawa

Boko Haram: Fushin Allah ne a kan Najeriya – Mbadinuju

Tsohon Gwamnan Jihar Anambra Dokta Chinwoke Mbadinuju ya bayyana cewa Boko Haram wata azabtarwa ce daga Allah ga Najeriya saboda zaluncin da ake tafka

Lamido ya zama maraya a siyasar Najeriya – Sani Zoro

Tsohon shugaban kungiyar ’Yan jarida ta kasa (NUJ) Alhaji Sani Muhammed Zoro ya ce ficewar da tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo daga Jam’iyya

Takaddamar nada Mukaddashin Gwamnan Neja ta dauki sabon salo

Hujjar da Gwamnan Jihar Neja Dokta Mu’azu Babangida Aliyu ya bayar cewa Mataimakinsa Alhaji Ahmad Musa Ibeto ba ya gari, shi ya sa ya mika wa Shugaban