Kananan Labarai

Kananan Labarai

Abin da ya sa na kekketa katin zama ta dan Jam’iyyar PDP – Obasanjo

A ranar Litinin ne tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana ficewarsa daga Jam’iyyar PDP, bayan da ya karbi bakuncin wakilan jam’iyyar na

Wani jigo a PDP ya bi sahun Obasanjo ya yaga katinsa

Wani jigo a Jam’iyyar PDP kuma Mashawarcin Gwamnan Jihar Gombe kan Harkokin Tsaro Alhaji Abdullahi Babangida Muhammad ya bi sahun Cif Obasanjo inda ya

…Obasanjo ya rike girmansa ya bar Jonathan ya fuskanci zabe – Mafindi

Mataimakin Daraktan Labarai na Kwamitin Kamfe na Shugaban kasa Goodluck Jonathan, Yarima Isa Mafindi, ya shawarci tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasan

Yaga katin PDP na Obasanjo ya haifar da rudani a Jihar Jigawa

Yaga katin zama dan Jam’iyyar PDP da tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi ya haifar da rudani tsakanin magoya bayan jam’iyyar a Jihar Jigawa,

Sojojin Najeriya sun kashe ’yan Boko Haram fiye da 300

Hukumomin sojan Najeriya sun ce sun kashe ’yan Boko Haram sama da 300 tare da kame wasu da dama a yakin da suka kaddamar kan mayakar kungiyar a yankin