Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ta yi kokarin zama matar mazaje biyu

Wata matar aure ta yi yunkurin zama matar mazaje biyu a Jihar Kano. Asirin matar wacce aka boye sunanta ya tonu ne a lokacin da wani bazawarinta ya yi

Jega ga majalisa: Ba ja da baya kan amfani da na’ura

Shugaban Hukumar Zabe ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega ya tsaya kai da fata cewa hukumar ba za ta sauya ra’ayinta kan amfani da na’ura wajen tant

Wani matashi ya yanke harshen baffansa

A ranar Litinin din da ta gabata ne jama’ar garin Dausayi a karanmar Hukumar Gezawa, Jihar Kano suka tashi da alhinin yanke wa wani dattijo harshe da

Mutunta addinai: Buhari ya koya mana darasi mai kyau – Namadi

Mataimakin Shugaban kasa Muhammed Namadi Sambo ya ce ganawar da dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC Janar Muhammadu Buhari ya yi da sh

Kotun koli ta cire sarki a Filato bayan shekara 31 a kan kujera

Kotun koli da ke Abuja ta soke nadin wani basarake a Jihar Filato mai suna Nde Goyang Kayili na Somji da ke gundumar Kabwir a karamar Hukumar Pankshin