Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yar kunar bakin wake ta hallaka mutum 12 a Yobe

Wata ’yar kunar bakin wake da ake zargin ’yar kungiyar Boko Haram ne ta hallaka mutum 12 tare da jikkata akalla mutum 60 a harin da ta kai a cikin bab

…’Yan Boko Haram sun kone barikin soja a Gombe

A ranar Asabar da ta gabata tun misalin karfe 6:00 na safe ’yan kungiyar Boko Haram suka shiga garin Gombe inda suka yi ta ba-ta-kashi da soja inda da

Ban tilsta wa jama’a Pwajok takarar Gwamnan Filato ba – Gwamna Jang

Gwamnan Jihar Filato Mista Jonah Jang ya musanta zargin da ake yi masa cewa shi ne ya dora wa al’ummar jihar dan takarar Gwamna na Jam’iyyar PDP Sanat

Ana shirin mayar da Suntai asibitin waje

Ana shirin sake komawa da Gwamnan Jihar Taraba Mista danbaba Suntai wani asibiti da ke kasar waje don ci gaba da jinyarsa.Gwamna danbaba Suntai wanda

Za a fara amfani da na’ura mai kayyade yawan gudu ga ababen hawa

Hukumar Kiyaye Hadurra ta kasa a Jihar Kano ta ce shirye-shirye sun yi nisa wajen fara amfani da na’ura mai kayyade gudun abin hawa a kasar nan.Shugab