Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya kamata manyan hafsoshin tsaro su yi murabus – Bawa Wase

Wani masanin harkar tsaro Dokta Bawa Abdullahi Wase ya bukaci manyan hafsoshin sojojin kasar nan su yi murabus domin sun zubar da mutuncin kasar nan a

Dage zabe: PDP ta gano ba ta da nasara ne – Hassan Yusuf

Tsohon dan takarar Shugaban kasa a Jamhuriyya ta Biyu a rusasshiyar Jam’iyyar PRP Halifa Hassan Yusuf ya ce dage zaben kasar nan zuwa mako shoda da Hu

Gwamna Wamakko ya shawarci shugabannin sojoji su ajiye mukamansu

Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aliyu Magatakarda Wamakko ya shawarci shugabannin tsaron Najeriya su a jiye mukamansu ciki har da shugaban ’yan sandan k

Fallasa magudin zaben Ekiti: Yadda sojoji suka ci zarafin dan uwana – Kyaftin Koli

Kyaftin Sagir Koli, wani jami’in soja da ya fallasa yadda aka shirya magudin zaben Gwamnan Jihar Ekiti na bara, inda wasu manyan jami’an gwamnati da n

Rikicin PDP da APC ya ci samari biyu a Kaduna

Rikicin siyasa da ke ruruwa a tsakanin magoya bayan jam’iyyun PDP da APC ya ci ran samari biyu tare da jikkatar wasu da dama a gwabzawa biyu a Jihar K