Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ba ni da niyyar tilasta wa wani shiga Musulunci – Buhari

Dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar APC Janar Muhammadu Buhari ya gana da Limaman Cocin Katolika na Najeriya inda ya sake nanata kudirinsa

’Yan siyasar Najeriya na neman mulki ne don arzurta kansu – Ambasada Hans

Jakadan kasar Swizland a Najeriya Dokta Hans Rodulf Hodel ya ce ba wata hanya da za a bi domin a samu ci gaban kasa illa kasar nan ta yi da gaske waje

Dubban jama’a sun tarbi Sarkin Yawuri bayan dawowarsa daga Umara

Dubban jama’a ne suka tarbi Mai martaba Sarkin Yawuri Alhaji Muhammadu Zayyanu Abdullahi bayan dawowarsa daga Saudiyya.A makon jiya ne Mai martaba Sar

Sai mun kada PDP a zabe mai zuwa – Mataimakin Gwamnan Neja

Mataimakin Gwamnan Jihar Neja kuma jagoran Jam’iyyar APC a Jihar Alhaji Ahmad Musa Ibeto, ya lashi takobin kayar da Jam’iyyar PDP a zabukan da za a gu

Al’ummar Jos sun gaji da zaben jam’iyyun adawa – dankurma

Tsohon Shugaban Hukumar Alhazai ta Jihar Filato kuma jigo a Jam’iyyar PDP a karamar Hukumar Jos ta Arewa Alhaji Auwalu Shehu Maihula dankurma ya ce al