Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dakarun Kamaru da Chadi sun kashe ’yan Boko Haram 800

Sojojin kasar Kamaru sun ce sun kashe mayakan Boko Haram kimanin 600, bayan da suka kai hari a garin Fotokol da ke kan iyaka, inda suka kashe kimanin

Rikicin limanci ya jawo dakatar da Sallar Juma’a a wani masallaci

Rikici a kan ikon mallakar masallaci a tsakanin kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa Ikamatis Sunnah (JIBWIS) ta karamar Hukumar Suleja a Jihar Neja d

Gobe za a yi bikin wankan Sarki Kano Muhammadu Sanusi II

A gobe Asabar ce za a yi bikin wankan nadin sarautar Muhammadu Sanusi II a matsayin sarkin Kano na 14. A yayin bikin na gobe, wanda ake sa ran zai tar

Kotu ta biya kudin marayu Naira miliyan 21 da ya makale

Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kaduna ta biya Naira miliyan 21 da dubu 600 na gadon marayu iyalan marigayi Alhaji Yahaya Kwana wanda aka zargi wata ma’ai

Sheikh Jingir ya kalubalanci ’yan boko Fulani kan matsalolin da suke damun Fulani makiyaya

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’iah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya kalubalanci shugabann