Kananan Labarai

Kananan Labarai

Har yanzu muna bin Shinkafi bashin kudin kamfen na 2007 – Gwamna Yari

Tun lokacin da ake tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Mamuda Aliyu Shinkafi ya hau kujerar Gwamna a shekara ta 2007, muka ciyo bashin Naira miliyan 4

…Ba a san kashe-kashe ba a Zamfara a lokacina – Shinkafi

Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Mamuda Aliyu Shinkafi ya ce har suka bar mulki a ranar 29 ga watan Mayun shekarar 2011, jihar ba ta san wani abu

Hadarin mota ya ci mutum 16 a Yobe

Wani hadarin mota da aka yi a gab da kauyen Dogon Kuka a karamar Hukumar Fune a Jihar Yobe ya ci rayukan mutum 16 tare da jikkata kusan 35 sakamakon t

Ministar kudi ta yi kaca-kaca da tsohon Gwamnan Babban Banki

Ministar Kudi Misis Ngozi Okonjo-Iweala ta ragargaji tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) Farfesa Chukwuma Saludo bayan da ya soki yadda Shugab

T.Y. danjuma ga Jonathan: Ka hanzarta kama Dokubo da Tompolo

Tsohon Ministan Tsaro Janar Theophilus Yakubu danjuma ya bukaci Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya hanzarta kama Alhaji Asari Dakubo da dukkan w