Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda sojoji suka fatattaki ISWAP a Sakkwato

Ana takaddama kan harin da aka kashe sojoji a Sakkwato.

Kwastam ta kama mota makare da makamai

An boye makaman ne cikin garin alabo da shinkafa ’yar gwamnati.

Gwamnatin Gombe ta fara biyan diyyar rikicin Billiri

Sai dai gwamnatin ta ce tallafi za ta biya, ba diyya ba.

An gurfanar da mutum 10 a gaban kotu kan kisan Fulani 27 a Jos

Ana zarginsu ne da kisan Fulani matafiya 27 a Jos.

Direbobin dakon mai na barazanar shiga yajin aiki

Akwai yuwuwar a fuskanci karancin man fetur a Najeriya sakamakon umarnin da Kungiyar Direbobi Masu Dakon Mai ta Kasa (PTD) ta ba mambobinta su fara ya