Kananan Labarai

Kananan Labarai

Izala ta bukaci jama’a su yi zabe cikin lumana

kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa ta bukaci al’ummar kasar nan, su gudanar da harkokin siyasa tare da yin zabe cikin luman

’Yan Boko Haram sun sako mata da yara 192 a Yobe

Kimanin mutum 192 wadanda akasarinsu mata da yara ne suka samu kansu bayan ’yan Boko Haram da suka yi awon gaba da su a harin da suka kai kauyen Katar

Na biya ma’aikata albashinsu – Gwamna Yuguda

Takaddama ta kunno kai a tsakanin Gwamnan Jihar Bauchi Malam Isa Yuguda da shugabannin kungiyar kwadago ta jihar bayan da Gwamnan ya ce babu wani ma’a

Wani dan jarida ya rasu yana cikin rubuta rahoto

A ranar alhamis din makon jiya ne Allah ya yi wa wani dan jarida mai suna Ibrahim Aliyu da ke aiki a sashin watsa labarai na Gidan Gwamnatin Jihar Bau

Ana zargin ’yan banga da kashe mutum 16 a Jihar Sakkwato

Rundunar ’yan sandan Jihar Sakkwato ta tabbatar da kashe mutum 16 da kungiyar ’yan banga ta yi a karamar Hukumar Rabah da ke Jihar Sakkwato a ranar La