Kananan Labarai

Kananan Labarai

Almajirai sun tsinci jariri a Kaduna

Wasu almajirai sun tsinci jaririn da aka yada a kan titin Race Course da ke daura da Dandalin wasa na Multara da ke Kaduna. Al’amarin ya auku ne a mak

Cutar murar tsuntsaye: Ana ci gaba da cin kaji a Kano

Bayan mako biyu da samun labarin bullar cutar murar tsuntsaye a Jihar Kano, jama’ar jihar suna ci gaba da cin naman kaji ba tare da wata fargaba ba. B

An bude asibitin Garun Kurama

An yi bikin bude asibitin da gwamnatin Jihar Kaduna ta gina a Garun Kurama da ke karamar Hukumar Lere a Jihar Kaduna. Da yake jawabi a lokacin karbar

Gwamnatin APC ta gaza a Yobe – Maina Waziri

dan takarar Gwamnan Jihar Yobe a karkashin Jam’iyyar PDP Alhaji Adamu Maina Waziri ya zargi gwamnatin jihar a karkashin Jam’iyyar APC da gaza tabuka a

Mutanen Adamawa ba su goyon bayan dage zabe – Dokta Ardo

Al’ummar Jihar Adamawa sun yi fatali da kiraye-kirayen da ake yin a a dage zaben bana, inda suka bukaci Hukumar Zabe ta kasa (INEC) ta yi watsi da kir